Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun alKur'ani maigirma na malam Yahuza Bauchi. Τάνα αίκι μπα τάρε ντα ντε μπα. Ayi download kawai a fara saurara Kai tsaye.
Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada ku manta kuyi sharing dinta da sauran yanuwa.
Domin samun wadansu Hausa Ισλαμικές εφαρμογές duba cikin Play store.
Bayan wannan manhajja ta alaramma Yahudha Bauchi, idan akwai wani application da kuke son gani cikin wannan gida zaku iya rubutawa a cikin reviews naku na wannan app.
Domin aikowa da sakon shawarwari a koda yaushe, zaku iya amfani da email din developer.
Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.